1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
January 13, 2021

A cikin shirin za a ji cewa -Jaruman fina-finan Hausa a Najeriya sun bayyana damuwa kan matsalolin tsaro a yankin arewacin Najeriya da ke neman ya gagari kundila, a yayin da -A Jamhuriyar Nijar, manoma suka fara nuna fargaba dangane da yadda sauyin yanayi ya fara tasiri kan al’amarin noma musamman ma manoman da ke da gonaki a yankin da ake tace man fetur din kasar a yankin Damagaram.

https://p.dw.com/p/3nqSV