1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

November 10, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan yadda kayayyakin aikin gona suka fara karanci a kasuwannin jihar Filato ta Najeriya bayan ta'adin da ake zargin masu zanga-zangar #ENDSARS suka yi. Akwai rahoto kan yadda kamfanoni a Nijar ke daukar matasa aiki ba tare da biyansu hakkokin da doka ta yi tanadi ba.

https://p.dw.com/p/3l5LG