1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
August 14, 2020

A cikin shirin za a ji cewa Masu fashin baki da 'yan siyasa da ma sauran al'umma a Jamhuriyar Kamaru na ci gaba da tofa albarkacin bakunansu kan kisan da 'yan awaren kasar ke cigaba da yi wadanda suke zargi da bada bayanan sirri a kansu. Al’umma a yankin Diffa da ke fuskantar hare-haren 'yan bindiga sun fara cire fargaba da tsoro daga zukatansu.

https://p.dw.com/p/3gwhj