1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

August 10, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji hukumar zaben Najeriya INEC ta yi barazanar dakatar da gudanar da zaben gwamnan jihar Edo da rahoto a kan dashen itatuwa a Jamhuriyar Nijar da rahoto a kan cikar Chadi shekaru 60 da samun 'yancin kai da kuma rahoto a kan masu auren jinsi a Ruwanda.

https://p.dw.com/p/3ghqz