1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 29, 2019

A cikin shirin bayan sauraren labaran duniya za a ji cewa sabbin hukumomi a jihar Zamfara da ke Najeriya na ci gaba da raba mukamai ga matasa, a yayin da a Jamhuriyar Nijar majalisar dokokin kasar ce ta gayyaci ministan kiyon lafiya doin ya yi mata bahasi.

https://p.dw.com/p/3S7JG