1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 29.06.2020

Ramatu Garba Baba
June 29, 2020

A cikin shirin da ke dauke da labarai da rahotannin daga sassan duniya, za a ji karin bayani kan ziyarar farko da Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron zai kai Jamus tun bayan bullar annobar Coronavirus, watanni shida da suka gabata.

https://p.dw.com/p/3eTwZ