1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 25.09.2020

Binta Aliyu Zurmi
September 25, 2020

A cikin shirin za ku ji cewar mahukunta a Najeriya sun kadamar da wata sabuwar manhaja da za ta taimaka wajen kai rahotani da shawo kan matsalar cin zarafin mata a kasar biyo bayan samun karuwar da ake yi na yi wa mata fyade.

https://p.dw.com/p/3iz2j