Shirin Safe 18.04.2019 | Duka rahotanni | DW | 18.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 18.04.2019

Cikin shirin za a ji rawar da kasashen larabawa ke takawa a rikicin kasar Sudan. A Ghana kuwa 'yan ci rani masu komawa gida ba tare da kudi ba ne ke fama da tsangwama. A Nijar kungiyoyin likitoci da na 'yan jarida sun gana a Agadez kan tarbiyyar dalibai.

Saurari sauti 29:59