Cikin shirin za a ji shirin da Najeriya ke yi na hada kai da Rasha wajen yaki da matsalolin tsaro. Sakataren tsaron cikin gida a Amirka ya yi murabus daga mukamin da ya rike watanni shida. Akwai kuma waiwayen wasu rahotannin mako, duk cikin shirin na safiyar wannan Asabar.