1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 10.07. 2020

Binta Aliyu Zurmi
July 10, 2020

A cikin shirin za ku ji a jamhuriyar Nijar a yammacin jiya ne a birnin Yamai, aka kammala wani zaman taron karin ilimi ga jami'an yada labarai, domin inganta aikinsu dama kaucewa barazanar wasu dokoki da hukumomin kasa suke ta kafawa.

https://p.dw.com/p/3f55e