1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 09.10.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
October 9, 2019

A cikin shirin za aji cewa a Tarayyar Najeriya da Jamhuriyar Nijar bangaro dabam-daban na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu kan sabon kasafin kudin na shekarar 2020 da gwamnatocin kasashen suka gabatar a gaban majalisun dokoki.

https://p.dw.com/p/3Qvdc