SiyasaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda05/30/2022May 30, 2022A cikin shirin za a ji cewa, masana na gargadi gabanin babban zaben Najeriya na shekarar 2023 sakamakon rigingimu da suka dabaibaye zaben fidda gwani. A Nijar kuwa, an yi baja kolin abinci da ake sarrafa daga kayayyakin da ake nomawa a cikin gida.https://p.dw.com/p/4C1anTalla