Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Al'ummar jihar Zamfara da ma kungiyoyin fararen hula na ci gaba da martani kan cece-kucen da ake tsakanin gwamnan jiha Bello Matawalle da hukumar EFCC.
Hadin gwiwar hukumomin yaki da cin hanci da rashawa a Afirka ta Yamma sun gana a birnin Yamai inda suka yi don duba matsalar a cikin kasashen yankin da ma nazarin yadda za a hada karfafa musayar bayanai.