1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 30, 2020

Bayan an saurari labaran duniya akwai rahotanni kan shirin rantsar da sabon sarkin Kuwait, da kuma dambarwar siyasar babbar jam'iyyar adawa ta Lumana Afirka a Jamhuriyar Nijar, a yayin da aNajeriya hukumomi suka bullo da sabuwar na'urar gwajin annobar Covid-19.

https://p.dw.com/p/3jEiB