1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 10, 2020

A cikin shirin za a ji cewa kungiyoyin fararen hulla da na siyasa a Jamhuriyar Nijar sun soki yadda gwamnati ke jan kafa wajen kai kayayakin tallafi ga jama'ar da ambaliya ta shafa a manyan biranen kasar, a Najeriya gwamnatocin jihohin Kudu maso yammacin kasar sun bullo da sabbin dubarun noma.

https://p.dw.com/p/3iHsI