1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

September 1, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan rikicin siyasar kasar Guinea bayan da Shugaba Alpha Conde ya tsaya takara a karo na uku da rahoto kan sanya mata a siyasa a Jamhuriyar Nijar da rahoto kan bullar kungiyar Darrussalam wace ake cewa ta ta'addanci ce a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3hsaG