1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

August 1, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahotan hada-hadar kasuwanci da ya duba yadda tashin farashin takin zamani ke barazana ga kananan manoma a Najeriya da shirin Ciniki da Masana’antu da ya duba tasirin sayen hannayen jarin wata tashar jiragen ruwan kasar Girka da China ta yi da shirin Ku Shiga Kulob da Amsoshin Takardunku da Wasikun Masu Sauraro.

https://p.dw.com/p/3gGp2