1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

April 9, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahoto kan bayar da lantarki kyauta da Najeriya za ta yi wa 'yan kasarta saboda rage musu radadin Coronavirus. Akwai hira da wata marubuciya 'yar kasar Jamus da ta wallafa bidiyo a Youtube don ilmantar da bebaye da kurame na kasar Hausa.

https://p.dw.com/p/3ai0F