1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana

Yusuf Bala Nayaya
May 22, 2018

A cikin shirin za a ji yawaitar kashe-kashen rayuka a Najeriya ta sanya mabiya addinin Kirista sun yi gangami a sassan kasar. A Nijar kuwa kungiyoyin fafutika na kasa da kasa sun nemi a kawo karshen kame-kamen 'yan farar hula.

https://p.dw.com/p/2y7jM