1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

May 11, 2020

A cikin shirin akwai rahoto kan mayar da ofis zuwa wani kauye da gwamnan jihar Borno ya yi a Najeriya don tunkarar Boko Haram da rahoto kan harin da aka kai a jihar Tillabery ta Nijar. Akwai shirin Labarin Wasanni da Mutum da Duniyarsa gami da Labaran Duniya.

https://p.dw.com/p/3c2LN