Shirin ya kunshi halin da ake ciki a Nijar bayan yunkurin kifar da gwamnati da wasu sojoji suka yi da bai yi nasara ba. Gwamnatin Najeriya ta kama mutum 18 da zargin daukar nauyin ta'addanci, mutanen da ta ce 'yan canji ne da ke da alaka da wasu da ke Dubai.