1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 30.09.2019

Binta Aliyu Zurmi
September 30, 2019

A cikin shirin za ku ji cewar a Najeriya samun karuwar kame-kamen mutane da jami’an tsaro na farin kaya na DSS ke yiwa masu fafutuka, ya sanya maida martani mabanbanta. A Jamhuriyar Nijar wata tawagar majalisar dokoki ta gama wani rangadi a birnin Yamai da jihar Doso.

https://p.dw.com/p/3QWQQ