1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 27.05.2020

Binta Aliyu Zurmi
May 27, 2020

A cikin shirin za aji cewar a jamhuriyar Nijar hukumar zaben kasar ce ta CENI ta koma ci gaba da rajistan mutane bayan da ta dan dakata da ayyukanta a sabili da cutar corona.

https://p.dw.com/p/3cr8p