1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 27.01.2021

January 27, 2021

A cikin shirin za a ji martanin al'ummar Nijar kan garabawul da makwafciyarta Najeriya ta yi ga shugabannin tsaron kasarta. Jami'an kungiyar tarayyar turai da na Afrika sun yi rangadin lalata makamai na mayakan Bakassi a kudancin Najeriya.

https://p.dw.com/p/3oV1u