1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 26.01.2019

January 26, 2019

Cikin shirin za a ji cewa babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya, ta dakatar da yakin neman zabenta na tsawon kwanaki uku, domin bayyana fushi kan matakin da Shugaba Muhammadu Buhari ya dauka na dakatar da alkalin alkalan kasar.

https://p.dw.com/p/3CFLy