Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji cewa, wani sabon rikici na neman barkewa a jam'iyyar PDP ta adawa a Najeriya, sakmakon yanke hukuncin daukar babban taron jam’iyyar ya zuwa a birnin Fatakwal da ke zaman manyan cibiyoyin jam’iyyar.
Kotun sauraren kara kan zaben shugaban kasa a Najeriya, ta ki amincewa da bukatar da jam'iyyun adawa suka gabatar mata na ta bari a yada zaman kotun kai tsaye.
An fara sauraron shari'ar kararrakin zaben shugaban kasa a Abuja inda jamiyyu biyar ke kalubalantar nasarar zababben shugaban Najeriyar Bola Ahmed Tinubu
Zaben fidda gwani tsakanin 'yan takara ya bullo da sabon salo a siyasar Najeriya, inda wasu ‘yan takara duk da ficen da suka yi a yankunana da dama, sun kasa samun ko da kuri’a daya.
Zargin magudi a zaben fidda gwani ya sa babbar kotun Najeriya a jihar Adamawa ta soke tikitin takarar Sanata Aishatu Binani da tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu Ribadu ya kalubalanta