1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Fatakwal

Birnin Fatakwal na daya daga cikin manyen biranen da ake da su a yankin Niger Delta mai arzikin man fetur a Najeriya.

Birnin wanda shi ne babban birnin jihar Rivers na daya daga cikin biranen da ke da kyau ta fuskar furanni wanda hakan ya sa ake masa lakabi da ''Garden City'' wato ''Birnin Lambu''. Kamfanonin mai da dama irin su Shell na da ofisoshinsu a birnin Fatakwal.