Shirin Rana 18.09.2018 | Duka rahotanni | DW | 18.09.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 18.09.2018

Cikin shirin za a ji kasar Rasha ta yi barazanar daukar fansa kan Isra'ila kan harbo jirgin yakinta a sararin samaniyar kasar Syria. Barazanar dai na zuwa ne yayin da Rashar da Turkiya ke cimma yarjejeniyar samar da tudun mun tsira a yankin Idlib.

Saurari sauti 60:00