SiyasaShirin rana 17.12.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya12/17/2018December 17, 2018A cikin shirin za a ji kungiyar kare hakin jama’a ta Amnesty International ta ce kusan mutane 4000 suka rasu a rikicin makiyaya da manoma a Najeriya. A Nijar an samu sabon kawance mai shirin kalubalantar gwamnati mai ci a zaben 2021.https://p.dw.com/p/3AGDTTalla