1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 11.06.2019

Binta Aliyu Zurmi
June 11, 2019

A Najeriya an zabi Sanata Ahmad Lawan na jam’iyya mai mulki ta APC a matsayin sabon shugaban majalisar dattawan kasar. A Jamhuriyar Nijar majalisar dokokin kasar ta amince da kudurin gyaran fuskar dokar tsarin ayyukan kananan hukumomi.

https://p.dw.com/p/3KC1w