1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 10.01.2020

Binta Aliyu Zurmi
January 10, 2020

A cikin shirin za ku ji alumma a Jamhuriyar Nijar na ci gaba da mayar da martani tun bayan wani sabon hari da ‘yan ta’adda suka sake kaiwa a jiya Alhamis a wani sansanin sojoji da ke kan iyakar kasar da Mali.

https://p.dw.com/p/3W11r