SiyasaShirin Rana 05.09.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa09/05/2017September 5, 2017Cikin shirin za a ji cewa kungiyoyi a Najeriya, sun bayyana damuwa da rahoton da kungiyar kare hakkin jama'a ta Amnesty International ta fitar, inda ta ce daruruwan rayuka ne Boko Haram Haram ta kashe cikin watanni hudu a Najeriya da Kamaru.https://p.dw.com/p/2jOUvTalla