Shirin Abu Namu | Zamantakewa | DW | 24.09.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Shirin Abu Namu

Zuwa gidan boka ko neman taimako don mallakar miji ko korar kishiya ko kuma wadansu bukatu na son rai, wata al'ada ce da ta zama ruwan dare tsakanin matan Najeriya da Nijar ciki kuwa har da 'yan mata da zawarawa. Mugayen kawaye ma na sanya wasu matan zuwa gidan boka domin neman taimako musamman in mace na shan wahala a wajen mijinta.

Saurari sauti 09:44