Shekaru 30 da faduwar katangar Berlin | Duka rahotanni | DW | 08.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shekaru 30 da faduwar katangar Berlin

Rushe katangar Berlin na zaman mataki na farko na sake hadewar Jamus ta Gabas da ta Yamma a matsayin kasa daya al'umma daya, sai dai har yanzu akwai banbamci tsakanin yankunan biyu, musamman ta fuskacin tattalin arziki.