SiyasaShagulgulan ista cikin fargaba a tarayyar NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAl Amin Muhammad daga Gombe04/18/2014April 18, 2014A yayin da mabiya addinin Krista ke bubukuwan Ista a tarrayar Najeriya, matsalar rashin tsaro ta haifar da zaman dar-dar a birnin Abuja da kuma jihohin arewacin kasar da ke fuskantar wannan kalubale.https://p.dw.com/p/1BkrwTalla