Rikici tsakanin makiyaya da manoma ya ki ci ya ki cinyewa | Siyasa | DW | 28.04.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Rikici tsakanin makiyaya da manoma ya ki ci ya ki cinyewa

Har yanzu da jan aiki a gaba a kokarin da hukumomi da kungiyoyin farar hula ke yi don magance rigingimu tsakanin makiyaya da manoma.

Rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma na cigaba da janyo asarar rayuka da dukiyoyi musamman a tarayyar Najeriya duk kuwa da matakan da mahukunta da ma kungiyoyi masu zaman kansu ke yi na kawo karshen sa. Sai dai duk haka ba a yi kasa a guiwa ba wajen gano mafita daga rikicin na tsawon shekaru.

DW.COM