Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Kungiyoyin fararen hula na jihar Agadez a Jamhuriyar Nijar na cigaba da maida martani kan ziyara mukadashin kafanin Areva a wajen da ake tonon ma'adin Uranium a yankin Arlit a cikin dare.
Kungiyar farar hula ta M62 ta kai karar tsohon shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou gaban Hukumar HALCIA mai yaki da cin-hanci da rashawa, kan zargin sa da hannu a badakalar cinikin uranium wato "Uranium Gate".
Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta rediyo.
A Jamhuriyar Nijar wani sabon cecekuce ne ya kunno kai a tsakanin hukumomin kasar da 'yan kungiyoyin fararan hulla kan rufe kamfanin hakar karfen Uranium na Cominak da ke garin Arlit na jihar Agadez,