Nijar: Halin da ake ciki bayan zabe | Siyasa | DW | 25.02.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Nijar: Halin da ake ciki bayan zabe

An cimma gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali a Janhuriyar Nijar. Sai dai ana ci gaba da mahawara da tsokaci kan dalilan da suka jagoranci jinkirta sakamako.

DW.COM