1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Najeriya: Nau'o'in ragunan layya

June 13, 2024

Al’umma na tururuwa zuwa kasuwannin sayar dabbobi musamman raguna, domin gudanar layya kamar yadda Addinin Musulunci ya tanadar. Sai dai yanayin kasuwar dabbobin ba kamar shekarun baya ba, inda mutane suke yin baya-baya da sayen dabbobin saboda yadda su ka yi tsada da kuma halin da ake ciki na matsatsin tattalin arzikin kasa. Akwai dai raguna da su ka yi fice, saboda yadda aka kiwata su.

https://p.dw.com/p/4gyCk