You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Yamma
Ggwamnonin Arewa maso yamma da manyan hafsoshin tsaro sun yi taro da malaman addinai da sarakunan gargajiya da Fulani kawo karshen matsalar tsaro rikicin kabilanci
Mace za ta jagoranci kungiyar kasuwanci ta duniya
Ngozi Okonjo-Iweala ta zama mace ta farko kuma 'yar Afirka da za ta shugabanci kungiyar kasuwanci ta duniya
Shirin Labarin Wasanni
Kamaru ta fara gasar kwallon kafa ta matasan Afirka 'yan kasa da shekaru 20 da kafar dama.
Najeriya na neman zama tungar rikici
Rikicin unguwar Sasha da ke jihar Oyo, ya sanya matasan arewacin Najeriya kiran kawo karshen kisan 'yan uwansu a Kudu.
Shirin Yamma:
A cikin shirin bayan labaran duniya, za a ji shirin Ra'ayin Malumai da shirin Amsoshin Takardunku da wasikun masu sauraro.
Shirin Safe 14.02.2021
Cikin shirin za a ji yadda majalisar dattawan Amirka ta sake wanke tsohon Shugaba Donald Trump. Yayin da ake ranar masoya ta duniya, wasu kurame a Najeriya sun damu da yanda sauran al'uma ke kin kula su a harkar soyayyar. A Kamru kuwa an cika shekara guda da kisan wasu kananan yara da sojojin kasar suka yi.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa 'yan sandan Legas sun saki wasu daga cikin masu zanga-zangar da suka cafke bayan sun yi yunkurin zanga-zangar nuna adawa da sake bude Lekki. Za a ji shirin ra'ayin Malumai da ya tattauna kan batun shirye-shiryen zaben Nijar zagaye na biyu.
An sallami matasa masu bode a Legas
Najeriya: Sakin matasa masu zanga-zanga
Najeriya na hukunta masu karya dokar corona
Mahukunta a Abuja, sun kaddamar da kotun tafi-da-gidanka da ke hukunta wadanda aka kama da laifin karya dokokin corona.
Shirin Safe 13.02.2021
Shirin ya kunshi labaran duniya, inda Faransa ta shirya ganawa da shugabannin kasashen Sahel masu fama da matsalolin tsaro a kasar Chadi. A Najeriya mahukunta sun fara kama wadanda ke yi wa dokokin hana yaduwar corona karan tsaye. Akwai kuma bitar wasu muhimman batutuwan da suka wakana a Afirka cikin mako.
An saki matukan jirgin ruwan Turkiyya
'Yan asalin kasar Turkiyar nan da 'yan fashin teku suka sace sun kubuta.
Zargin bankin CBN na fatali da yankin arewacin Najeriya
Hira da masanin tattalin arzikin Najeriya Shuaibu Idris
Najeriya: Bankin CBN ya yi fatali da 'yan Arewa
Bankin CBN na wariya ga 'yan arewacin Najeriya
Shirin Safe
A cikin shirin za ku ji cewa kimanin Fulani makiyaya 4000 sun bar kudancin Najeriya zuwa arewacin kasar don guje wa hare-haren da suke zargin ana kai musu. Akwai rahoto kan yadda ake samun kalaman batanci a yakin neman zaben shugaban kasa na Jamhuriyar Nijar sannan da rahoto game da yadda Zimbabuwe ke amfani da dokokin kullen corona wurin dakile fadin albarkacin baki.
Shirin Yamma 11-02-2021
Shirin Yamma 11-02-2021
An haramta zanga-zanga a Lagos
Najeriya: Gwamnati ta yi kashedin zanga-zanga a Lagos
Najeriya: Neman mafita ga makiyaya
Mahukuntan Najeriya na laluben hanyoyin kare tsarin kiwon gargajiya da aka gada kaka da kakanni a kasar.
Kotu ta ce a bude asusun bankin 'yan #EndSars
Kotu a Najeriya ta bayar da umarni ga babban bankin kasar da ya gaggauta bude asusun ajiyan masu zanga-zangar ENDSARS.
Shirin Himma dai Matasa
Matzasan Afirka na rungumar sana'o'in hannu da fasahar kirkire-kirkire hannu biyu domin su dogara da kawunansu.
Matashiya mai saka abin kama kifi
Hadiza Auwal wata matashiya ce da ta rungumi sana'ar saka koma, wato abun kama kifi.
Shirin Taba Ka Lashe
Annobar coronavirus ta shafi al'amura da dama na rayuwar yau da kullum, ciki har da bukukuwan al'ada.
Kalubalen Cryptocurrency a Najeriya
Muhawara ta barke a Najeriya kan batun batattun kudi na zamani wato Crypptocurrency da gwamnati ta haramta.
Shirin Yamma 08.02.2021
A Najeriya wasu 'yan kasar sun fara bayanin yadda 'yan bindiga suka yi ta amfani da tsarin nan na kudin badini, wato Bitcoin, wurin karbar kudin fansa tun ma kafin gwamnatin kasar ta soke tsarin. A Nijar kuwa kaddamar da yakin neman zabe zagaye na biyu aka yi.
Kaciyar mata na zaman babban hatsari
Arwacin Najeriya ana ci gaba da yin kaciya wa mata
WTO: Najeriya na samun goyon bayan Amirka
WTO: Najeriya na samun goyon bayan Amirka
Ngozi Okonjo-Iweala za jagoranci WTO
Ngozi Okonjo-Iweala za ta zama shugabar kugiyar WTO
Shirin Rana 06.02.2021
Sojojin Myanmar sun toshe shafukan intanet don tunkarar masu zanga-zanga.
Shirin Yamma 05.02.2021
Bayan labaran duniya, za ku ji a Njeriya matasa a jam'iyyar APC sun ce lokaci ya yi da za a sa su a madafun ikon kasar, sun gaji da tura mota ana bude su da kura.
Shirin Rana 05.02.2021
A cikin shirin za a ji a Najeriya, a jihar Imo da ke yankin Igbo, an yi wani zama tsakanin alummar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah, da kuma shugabannin kabilar Igbo da nufin shawo kan matsalar da suke ciki.
Matasan APC na son taka rawa a gwamnati
Matasan APC sun ce tura ta kai bango, kuma hakuri ya kare a cikin yadda rabon mukamai ke tafiya a cikin harkokin mulkin.
Jam'iyyar APC na fuskantar kalubale daga matasa
Matasan APC sun ce tura ta kai bango, kuma hakuri ya kare a cikin yadda rabon mukamai ke tafiya a cikin harkokin mulkin.
Najeriya da rikicin Afirka a jaridun Jamus
Jaridar Die Tageszeitung ta rubuta sharhi mai taken" Shell zai biya kudin diyya saboda gurbata muhalli" a Najeriya.
Shirin Safe 05.02.2021
Masu zanga-zanga a Myanmar sun mamaye manyan titunan kasar, kwanaki uku bayan hambarar da gwamnatin Aung San Suu Kyi, da sojojin kasar suka yi.
Fulani na zaman zullumi a Najeriya
Zargin Fulani makiyaya da haifar da matsalar garkuwa da mutane a Najeriya, ya jefa su cikin zullumi a kudancin kasar.
Gwamnatin Kano ta dakatar da Abduljabbar
Sheikh Dakta Abduljabbar Nasiru Kabara na Kano, ya yi martani dangane da matakin rufe Masallacinsa da gwamnati ta yi.
Shirin Yamma 04.02.2021
Shugaban Najeriya muhammadu Buhari ya mikawa majalisar dattawan kasar sunayen hafsoshin sojin da ya suke kasa da mako guda domin tantancesu a matsayin jakadun kasar a kasashen waje.
Shirin Himma dai Matasa
Matasa na zabura domin ganin sun cire wa kansu kitse a wuta, ta hanyar kama sana'o'in dogaro da kai ka-in-dana-in.
Shirin Rana na 03.02.2021
Adadin masu kamuwa da cutar Covid-19 na kara hauhauwa a Potugal, mussaman sabuwar nau'in cutar da ke bazuwa kamar wutar daji. Tuni wasu kasashen duniya da suka hada da Jamus suka dauki matakin taimakon kasar.
Makomar Fulani a kudancin Najeriya
Kafa dokar hana Fulani makiyaya yin kiwo da kuma keta dazzuzuka ba bisa ka'ida ba a Kudu maso Gabashin Najeriya.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa takaddama na ci gaba da daukar wani salo tsakanin makiya da hukumomin wasu jihohi a Najeriya, a yayin da a Jamhuriyar Nijar kungiiyoyin fararen hula suka bukaci kawo gyara ga kura-kuran da aka fuskanta a yayin zaben da ya gabata.
Shirin Yamma 01.02.2021
A cikin shirin za a ji cewar ana ci gaba da mayar da martani kan kiran da gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya yi na hana zirga-zirgar makiyaya daga arewa zuwa kudancin Najeriya.
Najeriya: Martanin Fulani kan hana yawo
Kungiyoyin Fulani a Najeriya, sun ce ba za ta sabu ba, wai bindiga cikin ruwa, dangane da batun hana su yawo a kasar.
Shirin Rana: 31.01.2021
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna nan tafe da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku a duk ranakun Lahadi cikin shirinmu na rana. A yi sauraro lafiya.
Najeriya: Kalubalen yan kasa su karbi allurar corona
Najeriya na fuskantar kalubalen amincewar jama'a ga allurar rigak-kafin covid-19
Shirin Rana
Za a ji kungiyar miyetti Allah ta bullo da sabbin dabarun magance matsalar makiyaya da sauran al'umma
Kamfanin Shell zai biya manoman Najeriya diyya
Kotu a kasar Holland ta tilasta wa kamfanin mai na Shell da ya biya wasu manoman kudancin Najeriya diyya.
Darasin Rayuwa: 30.01.2021
Shirin ya duba halin da rayuwar jama'a suka kasance a yayin da Najeriya ta rufe iyakokinta da wasu kasashen nahiyar Afirka musamman iyakokinta na kan tudu.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan zaben majalisa a Somaliya wanda mata ke son ganin an dama da su, sai rahoto game da wata matashiya a jihar Bauchin Najeriya da ta kirkiro sabon nau'i na maganin sauro da take sarrafawa daga kwalaye da wasu sinadarai. Akwai kuma rahoto game da shakkun da shugaban Tanzaniya ke nunawa a game da rigakafin corona.
Shirin Yamma 28.01.2021
A cikin shirin za a ji rahoton da kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta Transparency International ta kadammar a kan yanayin cin hanci a 2020 ya nuna cewa a Najeriya lamarin ya karu fiye da na shekarun baya.
Shafin da ya wuce
Shafi 109 daga 200
Shafi na gaba