Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Manyan hafsoshin sojan Najeriya sun hallara a yankin Niger Delta na Najeriya domin magance kai hare-hare kan bututun tura iskar gas da na danye mai.
Tun lokacin da gwamnatin Najeriya karkashi sabon Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta tabbatar da tsarin cire tallafin man fetur ana shiga mawuyacin hali saboda tashin farashin mai da kayayyakin bukatun rayuwa.
Kungiyar kwadagon Najeriya ta bai wa gwamnatin Shugaba Tinubu wa'adin janye matakinta na cire tallafin mai ko kuma ta tsunduma yajin aiki.
Majalisar dokokin ta tara ta kammala wa'adinta bayan tsawon shekaru hudu tana aikin yin dokoki da saka ido a bangaren zartaswa, wanda mataki ne da ya nuna dorewar mulkin dimukuradiyya da Najeriyar ke kai tun 1999.
A yayin da Tarrayar Najeriya ke ci gaba da neman mafitar rikicin rashin tsaro, Hukumar Kare Kadarorin Fararen Hula ta kasar ta ce Najeriyar ta yi asarar da ta kai kusan dalar Amurka miliyan dubu 200.