1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Muhawara kan kasafin kudin Najeriya

Uwais Abubakar IdrissJanuary 28, 2014

‘Yan majalisar datawa na Jam'iyyar adawa ta APC sun gaza wajen bin umurnin jamiyyarsu na su hana yin muhawara a game da kasafin kudin Najeriya

https://p.dw.com/p/1AydT