Mataki na hudu: Fataucin 'yan matan Najeriya zuwa Turai
April 7, 2016
Birnin Florence na Italiya ya kunshi wasu matan Najeriya da aka yi safararsu domin su yi karuwanci. Sai dai maimakon talaucin da suke gudu a Afirka, suna samu kansu cikin bauta a Turai.