Mataki na biyu na fataucin mutane daga Najeriya zuwa Turai | Duka rahotanni | DW | 08.04.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Mataki na biyu na fataucin mutane daga Najeriya zuwa Turai

DW ta hadu da gaggan masu fataucin yara mata kanana zuwa Turai, wadanda suke tilastawa aikin karuwanci bayan sun isa, sabanin tunaninsu na cimma tudun mun tsira watau Turai.

A dubi bidiyo 03:19
Now live
mintuna 03:19