Mataki na biyar: Fataucin 'yan matan Najeriya zuwa Turai
April 8, 2016
Wata 'yar Najeriya ta shafe shekaru tana bautar da 'yan mata a matsayin karuwai a Italiya. Sai dai har yanzu hukumomin Italiya ba su kamata ba duk da cewar bautar da mutum bai dace ba a kasar.