Manyan wakilan Musulmai da na Yahudawa sun kai ziyarar hadin gwiwa a Auschwitz | Duka rahotanni | DW | 27.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Manyan wakilan Musulmai da na Yahudawa sun kai ziyarar hadin gwiwa a Auschwitz

Shugaban Kungiyar hadin kan Musulmi ta Duniya Muhammad Al-Issa da shugaban kungiyar Yahudawa ta Amirka David Harris sun kai ziyarar hadin gwiwa sansanin gwale-gwale na Auschwitz bayan shekaru na tattaunawa da nufin samun fahimta tsakanin mabiya addinai.