1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Nijar: Kokarin matasa na shiga Turai

Gazali Abdou Tasawa ARH/LMJ
July 9, 2024

Duk da bakar azaba da ke tattare da shiga Turai ta hanyar Sahara, matasa masu tarin yawa na yin kasada da rayuwarsu wajen kokarin shiga Turan ta hanyar Hamadar Sahara a Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/4hsxC