Kokarin kauda kai daga man fetir | Zamantakewa | DW | 12.05.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Kokarin kauda kai daga man fetir

Yayin da farashin man fetir ke ci gaba da zama a yanayi na rashin tabbas gwamnatoci a Najeriya musamman a matakin jihohi na duba wasu hanyoyi da za su dogara a kansu dan samun kudade.

Reisanbau in Nigeria

Noman shinkafa a Najeriya

Tuni dai wasu jihohi na Najeriya irinsu Katsina da Jigawa ke duba sabbin dabaru dan inganta tattalin arzikinsu ta hanyar neman masu zuba jari a fannin noma da wasu albarkatun kasa.

DW.COM