Kalubalen tsaro da ke a gaban Buhari
March 15, 2018Talla
Shugaban Najeriya Muhammad Buhari bayan ya gana da sarakuna da malaman addinai dama sauran dattawa a jihar Yobe. Ya ce zai bin hanyoyin tattaunawa domin ceto 'yan mata 'yan makaranta na Dapchi da kungiyar Boko Haram ta sace da ma sauran 'yan matan da kungiyar ke rike da su.