1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hare-hare na barazana ga zabuka a Sahel

Zulaiha Abubakar
January 10, 2020

Ofishin Majalisar Dinkin Duniya na yammacin Afirka ya bayyana takaici game da yawaitar munanan hare-hare da ke sanadiyyar mutuwar fararen hula da sojoji a kasashen Mali da Najeriya da kuma Burkina Faso.

https://p.dw.com/p/3W0SZ